iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Dubban 'yan kabilar Rohingya masu neman mafaka na fuskantar matsalar hana su samun ilimi sakamakon rufe makarantu a yankin Cox's Bazar da gwamnatin Bangladesh ta yi.
Lambar Labari: 3486711    Ranar Watsawa : 2021/12/21